iqna

IQNA

Wa’kiar Krabala tana daga cikin tsirarun abubuwan tarihi da su ka faru, wadanda su ke da matsayi na musamman. Fiye da shekaru dubu daya sun wuce daga faruwarsa, amma duk da haka yana kara karsashi a duk lokacin da zamani ya ke tafiya.
Lambar Labari: 1470107    Ranar Watsawa : 2014/11/05